HUKUMAR HISBAH TA JIHAR KANO TA KAI ZIYARA MASARAUTA KARAYE
A yau Laraba, 3 ga Satumba, 2025, Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kai ziyara masarautar Karaye, inda ta gana da Mai Martaba Sarkin Karaye da sauran manyan masu ruwa da tsaki a yankin. Wannan ziyara ta samu jagorancin Mai Girma Babban Kwamanda na Hisbah, Imam Aminu Ibrahim Daurawa, tare da Mai Girma Chairman na…

